Wikipidiya - Wikipedia
Jump to content
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wikipidiya
Fayil:Wikipedia Portal Screenshot (2022).svg da Wikipedia pagina principal.png
URL
(en)
Eponym
(en)
Wiki
da
Insakulofidiya
Gajeren suna
Wikipédia
Wikipedia
ウィキペディア
Viquipèdia
Wikipèdia
Vicipaedia
Wikipedia
Βικιπαίδεια
ဝီကီပီးဒီးယား
ويكبيديا
Wikipedia
lipu Wikipesija
da
Wikipédia
Iri
MediaWiki wiki
(en)
da
Wikimedia project
(en)
Slogan
(en)
the free encyclopedia that anyone can edit
الموسوعة الحرة التي يستطيع الجميع تحريرها
vapaa tietosanakirja
de vrije encyclopedie
свободная энциклопедия, которую может редактировать каждый
Die freie Enzyklopädie
人人可编辑的自由百科全书
人人可編輯的自由百科全書
একটি উন্মুক্ত বিশ্বকোষ, যা সবাই সম্পাদনা করতে পারে
ウィキペディアは誰でも編集できるフリー百科事典です
L'enciclopèdia de contingut lliure que tothom pot millorar
Төрлө телдә яҙылған, сикләүһеҙ ҡулланыуҙа булған ирекле интернет энциклопедия. Һәр кем уны төҙөүҙә ҡатнаша ала
آزاد دائرۃ المعارف جس میں کوئی بھی ترمیم کر سکتا ہے
la enciclopedia de contenido libre que todos pueden editar
a szabad enciklopédia
Ազատ հանրագիտարան, որը կարող է խմբագրել յուրաքանչյուր ոք:
האנציקלופדיה החופשית שכולם יכולים לערוך
Wolna encyklopedia, którą każdy może redagować
海納百川,有容乃大
la libera enciklopedio redaktebla de ĉiuj
da
sebuah ensiklopedia bebas yang bisa disunting oleh siapa saja
Language
(en)
multiple languages
(en)
License
(en)
Creative Commons Attribution-ShareAlike 4.0 International
(en)
da
CC BY-SA 3.0
(mul)
Programming language
(en)
PHP
(mul)
Software engine
(en)
MediaWiki
(mul)
OCLC, Inc.
(en)
52075003
Mai-iko
Wikimedia Foundation
da
Jimmy Wales
Maƙirƙiri
Jimmy Wales
Larry Sanger
da
Wikimedia community
(en)
Mai wallafawa
Al'ummar Wikipedia
Web developer
(en)
Jimmy Wales
da
Larry Sanger
Service entry
(en)
15 ga Janairu, 2001
Wurin hedkwatar
San Francisco
Wurin hedkwatar
Tarayyar Amurka
Kyauta ta samu
Princess of Asturias Award for International Cooperation
(en)
FSF Free Software Award for Projects of Social Benefit
(en)
Grimme Online Award
(mul)
da
Erasmus Prize
(en)
Alexa rank
(en)
7 (4 ga Afirilu, 2009)
5 (31 Oktoba 2017)
5 (20 Nuwamba, 2017)
9 (2 Oktoba 2019)
10 (1 ga Faburairu, 2020)
14 (ga Augusta, 2020)
13 (4 Nuwamba, 2020)
13 (18 Disamba 2020)
9 (ga Faburairu, 2023)
Wikipedia
Wikipedia
wikipedia
UCgIIsBhcseFH1Kghmo0ULbA
Banner nan Wikipedia
Wikipidiya
Insakulofidiya
ce ta kyauta da ke tattare da harsuna daban-daban a faɗin
duniya
, wanda al'ummomi masu bada gudummawa ke rubuta mukalai ta hanyar haɗin gwiwa a fili (ba tare da ɓoye-ɓoye ba). A turance a na kiran editocinta da suna
Wikipedians
. Wikipidiya ta kasance farfajiyar nazari mafi girma a tarihin ilimin duniya.
Ta kasance ɗaya daga cikin fitattun shafukan
yanar gizo
guda goma a duniya kamar yadda Similarweb ta zayyano; izuwa shekara ta 2022 kuwa, Wikipidiya itace ta 7 a cikin jerin fitattun shafuka na yanar gizo a duniya.
gidauniyar
Wikimedia Foundation
ce ke daukan nauyin shafin wikipidiya. ita kuwa
Wikimedia Foundation
wata kungiya ce wanda ba'a samar da riba (wato non-profit organization a Turance) na kasar Amurka, kuma suna samun kudadensu ne ta hanyar taimako/gudummawa (donation) daga wasu kungiyoyi ko
jama'a
tambarin shafin Wikipedia
Jimmy Wales
babban shugaban Wikipedia kuma wanda yasamar da Manhajar
Larry Sanger
mutum na biyu da suka ƙirƙiri Manhajar Wikipedia
Wikipedia
shafi ne na
yanar gizo
wanda masu bada gudummawa ke rubuta muƙalai kuma su ke gudanar da ita, ta hanyar shigar da ilimi ko gyare-gyare da sauransu. A Turance ana kuma kiran duk wani mai gyare-gyare ko shigar da
ilimi
a shafukan Wikipedia da suna "
Wikipedian
". Wikipidiya tana tattare da harsunan
duniya
da dama, a shafinta kowa na iya ƙirƙira ko gyara muƙala a kyauta domin taimakawa wajen samar da ilimi kyauta, wannan ne yasa wikipidiya tayi zarra a duk duniya wurin samar da ilimi daga asalin inda ilimin ya fito.
Kowa da kowa na da damar bada gudummawa wajen yaɗa ilimi ta hanyar ƙirƙiran sabuwar muƙala ko gyara ƙirƙirarrun muƙalai da ke buƙatan a ingantasu ta hanyar gyara wasu 'yan kura-kurai ko ƙarin bayani. Harwayau babu wani shafi a duniya baki ɗaya da ya tattara ilimi da bayanai a
yanar gizo
a yanzu kamar wikipidiya, kuma miliyoyin ɗalibai ne da malamai, da sauran mutane suke amfana daga manhajar a kullum.
Tarihi
gyara sashe
gyara masomin
An ƙaddamar da shafin
Wikipidiya
ne a ranar 15 ga watan
Janairun
shekara ta 2001,
Jimmy Wales
tare da
Larry Sanger
ne suka haɗa gwiwa wajen samar da shafin. Suka sanya mata suna ta hanyar hade kalmar
wiki
da
encyclopedia
. A farkon ƙirƙirar shafin an kafa tane da
Turanci
kadai amma daga baya sanadiyar karɓuwa da shafin yayi ne yasa ake samar da ƙarin Harsuna akai-akai har zuwa yanzu. A halin yanzu akwai maƙaloli sama da 6,713,721 a sashen Wikipidiya na
Turanci
wanda kuma shine sashen da yafi kowanne shahara da tarin maƙaloli. Ayanzu akwai sama da maƙaloli guda miliyan arba'in a mabanbantan yarurruka sama da 301, sannan shafin yana samun masu ziyara mabanbanta sama miliyan 500, adadin duka masu ziyara sunkai sama da biliyan 18 ko wanne wata tun daga watan
Fabrairu
na shekara ta 2014.
Hausa Wikipidiya
gyara sashe
gyara masomin
A sashen
Hausa
na wikipidiya kuma akwai maƙaloli sama da dubu 53 ya zuwa watan Janairu a shekara ta 2025.
duk da yake sashen yana da ƙarancin masu bayar da
gudunmuwa
amma a hankali sashen yana ƙara bunƙasa cikin gaggawa.
Manazarta
gyara sashe
gyara masomin
"Wikipedia is 20, and it's reputation has never been higher".
The Economist
. January 9, 2021. Retrieved February-25, 2021.
"Wikipedia is 20, and its reputation has never been higher".
The Economist
. January 9, 2021. Retrieved February 25, 2021.
"Wikipedia.org Traffic, Demographics and Competitors".
Alexa Internet
. Retrieved October 1, 2019.
"Similarweb Top Websites Ranking".
Similarweb
. Retrieved June 11, 2022.
McGregor, Jena (March 17, 2020).
"Wikimedia's approach to coronavirus: Staffers can work 20 hours a week, get paid for full time"
The Washington Post
. Retrieved
February 25,
2021
Daga "
Rukunoni
Ƴan Uwan Wikipedia
Shafuka masu hade-hade
Wikipidiya
Sabon sashe
US